Kannywood

Bidiyo : Musa Mai Sana’a Yayi Maratani Mai Zafi Akan Karnukan Yahudawa

Jarumi min masana’antar Kannywood yayiwa daukacin musulmin duniya alhini akan masu jawa fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w kalaman batanci ga tsinanu kafiran duniya.
Wanda yayi Allah wadai da wannan irin aiki na karnukan yahudawa ya kara da kawo hujja da ayar Alkur’ani mai girma wanda yayi wannan bidiyo ne a yau.
Ya wallafa wannan bidiyo ne a shafinsa na Instagram wanda zaku iya kallo.
Ga bidiyon nan kasa.

 

View this post on Instagram

 

Niba mal bane almajirine Allah yagyaramana

A post shared by real musa mai sana’a (@musamaisanaa2017) onMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button