Fadakarwa

Bidiyo : Muneerat Abdussalam Ta Sake Dawowa Musulunci Ga wani Sabon Sako zuwa Ga Kowa Da Kowa

Sheikh asadus islam yayi wani sabon zuwa ga kowa da kowa ba ita ba kawai wanda kuma alhamdulillahi daman mu musulmi abinda muke so shine wadanda suke bisa hanya kafirci su dawo musulunci.

 

 

Wanda shine abin alfahari da jin dadin kowane Musulmi wanda malam yayi jan hankali da jan kunne akan masu furtawa wadan sunka musulunta wai tubabene.

 

 

Wanda duk malam yayi jan hankali sosai akan wannan ikirari da malam bahaushe yake yi.

Ga dai bidiyon nan kasa.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?