Addini

Bidiyo: Mafi Munin Cin Zarafin Da Abduljabar kabara Yayiwa Manzon Allah (S.a.w) ku saurara

Tsakani da Allah idan an yarda Abduljabbar Nasiru Kabara yana da hankali to, ya kamata a tuhumce shi gaban kotun Musulunci.

Wannan ashararancin da ya yi ga fiyayyen halitta _sallallahu alaihi wasllam_ ya zarce haddin da za ayi shiru a kan sa.

Littafan nan suna nan shekaru sama da dubu ana karanta su, ana girmama Manzon Allah _sallallahu alaihi wasallam_ da su, sai yau zaka fitar da shashanci da cin mutuncinsa a ciki!

Ko dai babu hankali, ko babu ladabi, ko dukansu. Amma idan akwai hankali to, lallai hukunci ya kamata ya hau a kan sa. Idan kuma ta tabbata ba shi da hankali to, a kame hannunsa daga isar da wannan tumasancin zuwa ga jama’a.

Abin bakin ciki da damuwa irin wannan ya fito daga gidan ilimi da sanin darajar Manzon Allah _sallallahu alaihi wasallam_.

Ku saurari abinda yake fadi akan fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w .

Ga masu bukatar yin Download na wannan bidiyo shima ga shi nan.

DOWNLOAD VIDEO

 

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

  1. Wallahi babu abunda zaisa wannan Yaron(Abduljabbar) yayi wannan Jabbarancin sai kudi daya karba na kontirakin daya karbo. Ya Allah muna rokonKA katonawa wannan Yaro asiri kowa ya gane. Wajibi ne Gareka Mai girma gomna ka dau mataki akan wannan yaro kada kabari akarkashin mulkinka aci zatafin Mai gidanmu gaba daya S. A. W.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?