Kannywood
Bidiyo: kalli Yadda Yan Kallon Film Din Fati Suka Baiwa Adam A zango Mamaki a Gaban Ali Nuhu
Wannan hadurwar an dade ba’a yi irinta ba a masana’antar Kannywood wanda ga ali nuhu da Adam a zango wanda ya nuna cewa maganar husuma tsakaninsu tazo karshe .
Irin yadda an kallo sunka baiwa adam a zango mamaki ba’a cewa komai sai kun kalla zaku gane.