Kannywood

Bidiyo : Cikakkiyar Hirar Naziru Sarkin Waka Da Yan Jarida Bayan Dawowarsa Gida

A jiya dai ne wanda sarkin waka nazir m Ahamd ya dawo gda bayan kama shi da hukumar tace fina finai karkashin gwamnatin kano tayi wanda akan wasu wakoki ne guda biyu ake wannan takarda.
 
Wanda dai ko yanzu an samu an bayar da belinsa kamar yadda a kwana baya anka bayar da belinsa.
 
 
Wanda duk wasu naganin wannan abubuwan da ke fitowa a masana’antar Kannywood yana tafiya ne da banbancin ra’ayin siyasa domin shi dan Kwankwasiyya ne bayan shi kuma Shugaban hukutamar tace fina finai dan ganduje ne.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/zJgFJT8T2Y4Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button