Labarai

Wuff ! Kalli Zafaffan Hotunan Sanata Goje Da Amaryarsa

Tsohon gwaman jahar gombe sanata dan jumma goje mai wakilyar gombe ta tsakiya yayi Wuff da kyakkyawar amarya wanda itama ba dama.
Sanata ya rasa matarsa shekara ukku yanzu kenan tun 2017 kamar yadda shafin Lindaikeja ya ruwaito cewa anyi bikin daurin auren a asokoro abuja.
Wanda daurin auren ya samu halarta jigajigan manya manya yan siyasa wanda sunka hada da shugaban majalissar dattawa ahmed kawal da Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) Sanatoci, Gwamna Ganduje na Kano, dr ali isah pantami da dai sauransu.
 
 
Ga hotunan kasa ku kalla.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button