Kannywood
Wata Sabuwa ! Ba nine na zagi shugaban kasa da matarsa ba wani “Tsinanne” ne ~ Adam A zango
Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana cewa bashine ya zagi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ds matarsa, A’isha ba.
A wani bayani da Adamun yayi da kakkausar murya ya bayyana cewa shi dan kasane na gari kuma baya zagin shuwagabanni saidai ya bada shawara.
Yace amma an samu wani “Tsinanne” a shafin Twitter da yake amfani da sunansa yana zagin shugaban kasa da matarsa, Adamu ya kara da cewa bashi bane.
View this post on Instagram