Kannywood

Wata sabuwa ! Amayar Adam A zango Ta Mayar Masa Martani mai Zafi

dan adam a zango yace “yarinyar nan ta canye min kudi” .
 

 

View this post on Instagram

 

YARINYAR NAN TANA CIN KUDI GASKIYA????? @sofia_chalawa1

A post shared by WHITE HOUSE FAMILY BOSS_????? (@adam_a_zango) on


 
Nan take ita kuma ta bashi amsa ko ta mayar masa da martani dai dai lokacin da ake jiran amsarta.
Wanda zaku gani zamu kawo muku martanin da bashi a shafinsa na Instagram, amma sai da duk sunyi wannan abun ne cikin raha domin so da kauna.”
mai kudin nake aure toh dole naci kudi ”
 

Wannan shine amsar da ta bashi

Wadannan sune hotunan da ya sanya na nuna alamar cewa Tabbas yarinya kam ta ja kaya.
 
 
Kina shanawa HajiyaMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button