Hausa Hip Hop

VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau SO2 (Ep1) – Yan Arewa

 

Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki Season 2 (Episode 1) na wakarsa mai suna “A Yau” (Yan Arewa).

Wannan Season 2 shine ci gaban Season 1 dinda kuka sani a baya wanda ke dauke da episodes 13.

Kamar kullun Fresh Emir yanayin wannan Wakoki da Bidiyoyi don isarda sakon nuna damuwa da yanayin da mutanen kasa suke ciki musammanma na Arewacin Nigeria.

A wannan fitowar wakar ta ta’allakane akan Yan Arewa, inda ya fadi halin da mutananen arewa ke ciki kuma yayi kira ga gwamnati da yan siyasa dasu gyara su kuma ceto Arewa.

Kalli faifan bidiyon wakar daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

4 Comments

 • Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *

  Back to top button
  WeCreativez WhatsApp Support
  Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
  👋 Hi, how can I help?