Labarai

Sautin Murya: Yanzu Mijin Matar Nan Data Kashe ‘Ya’yanta Biyu Ya Tona Asirin Yadda Abin Ya Faru

Idan zaku iya tunawa a makon da ya gabata ne munka kawo muku labarin yadda ake zargin wata mace da ta kashe ‘ya’yanta biyu a jahar kano.

Wanda duk munkawo muku firar da ankayi da yarinyar da ta tsira da ranta da kuma ita matar.

 

Sai yanzu mun sake zo muku da firar da ankayi da shi mijin na wannan matar ma’ana uban yaran da anka kashe, wanda zaku saurara kuji daga bakinsa.

Wanda ga sautin Murya nan a cikin alamun faifan bidiyo.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?