Uncategorized
Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya Saboda Kuncin Rayuwa (Hoto)
Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya Saboda Kuncin Rayuwa
Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin rariya.
A yau da sanyin safiyar nan wani Matashi ya raya kansa har lahira a jihar Benuwai.
Matashin ya rataye kansa ne saboda halin kuncin rayuwa da ya shiga, wanda aka kasa kai masa dauki, har ya koma zuwa ga Mahaliccinshi.
Ga hotunan nan yadda ya kashe kansa.