Kannywood

Limamin Wuff Ya Fadi Gaskiyar Mutuwar Aurensa Da Amaryarsa

A kwanan baya anyi ta fadi banza fadi wufi na cewa aurensu ya mutu sai labarin ya zamo kamzon kurege, sai kawai gashi  an samu cewa ana ta korafe korafe akan mutuwarsa da hajiya yan kwanakin nan

Ya wallafa wani hotonsa ne a shafinsa nan take Official Kannywood nayi masa tambaya kamar haka:-

Masu kallo sunata turo mana sako suna tambaya wai da gaske ne ka saki amaryar ka (Wuf) ?”

Ga amsa daga gareshi” Eh gaskiya mun rabu”.

Hoton tambaya da amsa kenan

Wanda abun shin yayi wannan ne cikin fushi domin a daina yi masa magana ko a’a shin gaskiya ce.

Wannan shine binciken da Hausaloaded na gudanar idan akwai wani karin bayyani zamu kawo muku shi nan ba da jimawa ba.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?