Kannywood
Kalli zafaffan Hotunan Fati Washa Na Murna Nigeria Independence
Kalli zafaffan Hotunan Fati Washa Na Murna Nigeria Independence
A wannan shekara ma dai jaruma fatima Abdullahi wanda aka fi sani da Fati washa itama ae tayi nata sutura wanda sunka dauki hankalin mutane sosai a shafinta na Instagram.
Ga hotunan ku kalla.
Wadanda hotuna sunyi matukar zara a shafunka sada zumunta wanda muke ganin ko wannan shekara itace wanda zata lashe wannan jarumar da tafi kowace samun likes da comments a Hotunan independence day.