Uncategorized
HotunanJaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga
HotunanJaruman Kannywood Ali Jita, Nazifi asnanic ,fresh Emir da sauran a wajen zanga zanga
Mawaka, Ali Jita, Fresh Emir,nazifi Asnanic da dai sauransu a cikin ayarin Jama’a, ya yin da suke gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano, don nusar da Gwamnatin Nijeriya akan halin rashin tsaro, garkuwa da mutane, da sauran abubuwan da suka addabi yankunan Arewa.
Kalli hotunan yadda zanga zanga ta faru a kano.