Labarai

Hanan Buhari Ta wallafa Zafaffan Hotunan Tare Da Mijinta Turad

Yar Shugaba Buhari, Hanan wacce ta daura aure da mijinta Turad a farkon watan Satumba ta raba hotunan soyayya da shi 
 
Hotunan da Hanan ta raba sun zo tare da taken “Hamads”. Kalli hotunan a kasa; 

Hanan Buhari ta raba hotunan masoya tare da mijinta, Turad

Hanan Buhari ta raba hotunan masoya tare da mijinta, Turad
Daga shafin LindaikejaMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button