Uncategorized
Da Duminsa: Iyalan Tinubu sun lallaba cikin dare sun tsere zuwa Landan
da wasu danginta da me aikinsu sun tsere daga Najeriya cikin daren jiya.
Lamarin ya faru ne da misalin karfe 1:53 na daren jiya inda Rahoton da Sahara Reporters ta samo sun ce yayi badda kama ne ya tsere da iyalan nasa.
Hakan na faruwa ne bayan da aka kona yawancin guraren kasuwancin mahaifinsa da aka sani a Legas bayan da matasa suka yi zargin baban nasa nada hannu a harbe-harben da aka yi a Lekki da ya kashe mutane da dama.