Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Miji ya kashe matarsa saboda ta hanashi rancen kuɗi a Kano

DA ƊUMI ƊUMINSA: Miji ya kashe matarsa saboda ta hanashi rancen kuɗi a Kano
Majiyar mu ta Hausa Daily Times ta samun labarin wani magidanci a jihar Kani ya shaƙure wuyar matarsa matarsa saboda ta hanashi rance kudi da ya nema gurinta domin ya sayi ragon sunan kishiyarta.
Futaciyar marubuciyar nan kuma ƴar gwagwarmaya Hajiya Rahma AbdulMajid ce ta tabbatar da hakan a shafinta a safiyar yau.
“A Jiya na sami labarin wani ya shaƙe matarsa har lahira a dalilin ta hana shi rancen kudin sunan dan amaryarsa. Amma har yanzu labarin bai zo Social media ba ma balle mu ji ko za a je batun awon kwakwalwa.
Da mace ce ta yi da yau na sha Tagging kamar 978”.
Tuni dai aka fara bin dinddigi domin sanin yadda lamarin ya faru.
-Majiya Hausa Daily Times







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button