Addini

Bidiyo : Labarin Wani Sufi Dan Damfara: Asirin Wani Shehun Darika Ya Tonu – Sheikh Albani Zaria

Wannan wani labari ne da Sheikh Muhammad Auwal albani zaria ya bada wanda zaku irin karya da sufi keyiwa mabiyansu.

Wanda kuma tabbas suna fakewa da wannan sufancin suna damfarar mabiyansu wanda su kuma haryanzu  basu gane ba, wanda mun dauko daga tashar arewarmu tv.

Ga bidiyon nan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *Back to top button