Addini

Bidiyo: Idan ka karanta wannan Addu’ah Yan fashi bazasu ganka ba ko wani Mugun Shugaba Da Yakeson Ya kashe ka

Cikin wannan bidiyo zakaji irin yadda wasu bayin Allah da sunka karanta wannan addu’ar tayi tasiri a garesu wanda kuma a wata kisa da ya fadi akwai lokacin da Annabi s.a.w ya karanta wannan addu’a ga wata mata da zata iya fada masa magana marar dadi, wanda a lokacin suna yarey Sayyadina Abubakar R.A.

Wanda yace gayawa manzon Allah s.a. w cewa idan ta fada maka marar dadi bazamu jure ba sai yace masa ae bazata ganin ba.

Nan take Manzon Allah s.a.w ya karanta wannan addu’a daga cikin Alkur’ani mai girma sai tazo wajen Abubakar R.A kawai take gani bata ganin manzon Allah s.a.w.

To alhamdulillahi ga bidiyon nan kasa.

 

Alhamdulillahi cikin bidiyon malam bai iya karanta wannan addu’a ba amma mun samu a shafinsa na youtube yake fadawa duk wanda yayi comments ga inda wannan addu’ar take.Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button