Kannywood

Bidiyo: Gasar Dogara Yadawo Wajen Fidda Zarakara Da Ya Lashe Mota Saurara kasha mamaki

Wannan shine asalin cikakken bayyani yadda anka fitar da wanda ya lashe kyautar mota da dogara ya ssnya.

Wanda zakaji bayyani daga alkalan wannan Wasa da anka gudanar idan baku manta ba mun kawo muku bidiyon wadanda sunkayi nasara a wannan gasa wanda fahad dance group a Jos sune na daya da sunka ci wannan mota.

Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button