Labarai
Bidiyo : Dino Melaye ya mallaki Motar $1million Lamborghini Aventandor Roadstar convertible
Tsohon Sanata Dino Melaye a kogi ya kara lambar Lamboghini Aventandor Roadstar da za’a iya sauyawa zuwa motocin sa na alfarma.
Lamboghini mai convertible ya kai dala miliyan 1. Yana da samfurin 50th-anniversary kuma wannan ɗayan shine 4 daga cikin 100 da aka yi, wanda kunsa cewa dino mutum ne mai sha’awar sayen tsadaddun motaci
Muna taya shi murna!
Duba bidiyo a ƙasa daga shafin Lindaikeja