Labarai

Bidiyo:  Bidiyon Yadda Wata Ƴar Maɗigo Ke Roƙon Abokiyar Lalatarta Data Tuba Karta Barta

…na sai miki mota dan faranta miki rai, me kika gani a wajen namiji?

Bidiyon wasu ƴan maɗigo ya watsu sosai a shafikan sada zumunta, inda aka ga ɗaya daga ciki wadda kamar itace magajiyar na roƙon abokiyar masha’ar tata cewa kada ta barta.

An jita tana gaya mata cewa na sai miki mota dan kimin abinda nake so amma banga abinda kika hango a wajan namiji ba kike son barina.

Ita dai wadda ta tubar taƙi tsayawa inda ta kama gabanta tace aure zata je ta yi, an ji magajiyar ta na cewa ina sonki.

Wasu rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya farune a kasar Ghana, kalli yadda bidiyon yake.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button