Hausa Musics

Bidiyo: Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin

Bidiyo: Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin
 
Mawaki Nura M Inuwa yanata aiki akan sabon album dinsa wanda zai saki a shekara mai kamawa wato 2021.
Mawakin wanda a wannan shekarar baaji duriyar sa ba dai kwanakin baya ya fito ya bawa masoyansa hakuri akan cewa shekarar bana dai ta wuce saidai mu tara 2021.
A yanzu haka dai mawakin yanata aiki ba kama hannun yaro a sabon album dinsa wanda zai saka nan gaba kadan a 2021.
Ga kadan daga cikin wakokin cikin wannan bidiyon dake kasa.
Kalli bidiyon anan:
 
https://youtu.be/RqgEPJxSh0k
 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button