Hausa Hip Hop

VIDEO + AUDIO : Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2

VIDEO + AUDIO : Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2 Akan yunwar da talakawa ke ciki.

Fresh Emir ya sake zu mu da cigaban sako wanda idan zaku tuna yayi kashi na daya wanda a turance ake kira da “Episode 1”.

Wanda a cikin Wannan cigaban kashi na biyu “Episode 2” tana nuna da akan yunwar da talakawa ke ciki.

 

Wanda mun kawo audio da videon wannan waka ko ince wasika.

DOWNLOAD VIDEO

DOWNLOAD MP3




Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

2 Comments

  1. To Wadatuwa da abincikam Gomnatine zata mude gonake ta noma don kowa yasamu ya wadata? Magana gaskiya sai muntashi munsa son kasar a gabanmu don dayawo ko munsani ko bamu sani zagon kasa muke yiwa Nigeria da sunan muna adawar siyasa da bangaranci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?