Labarai

Yanzu Yanzu : Ankama Magidanci mai shekara 55 Yana Yin Luwadi Da Yaran Cikinsa A kano

A duniya yanzu sai ka rasa me mutane ke nufi irin wannan bala’i wanda Majiyarmu ta samu wani labari daga dandakin shahararren marubucin nan a facebook wato datti assalafy ya wallafa a shafin na kama wannan magidanci.
Ga bayyanin da ya wallafa

innalillahi wa innaa ilaihi raji’unn
Jama’a ku je babban ofishin hukumar Hisbah na jihar Kano, sun kama wani rikakken ‘dan Luwadi magidanci wanda ya kai shekaru 55 yana yin Luwadi da yaran cikinsa


Yaransa maza su shida, babban cikinsu ya kai shekaru 22, sauran daga shekara 20, shekara 18 zuwa kasa Babansu duk ya batasu yana Luwadi da su


Karamin cikinsu shine ya kawo wa baban nasa abokinsa yaron makwabta yayi Luwadi da shi, anan ne asirinsa ya tonu aka kaishi gaban Hisba, a gaban Hisba yaron ya bayyana yadda Baban yake Luwadi da su tsawon lokaci, case din yana nan a gaban Hisba yanzu haka
Jama’a wannan ne fa al’ummar da muke rayuwa a cikinta, kuma wai a hakan muke fatan samun sauki daga masifu, tasirin da Luwadi yayi a cikinmu ya wuce gaban misali, kuma wai a hakan wasu munafukai suke ganin laifin mu idan muna magana akan ‘yan Luwadi da karuwai saboda watakila suma membobi ne
Allah Ka kawo mana agaji, Allah Ka tausaya mana ba don halin ‘yan Luwadi ba Amin”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button