Labarai

Yadda Farashin Kwanon Ƙanzo Ya Yi Tashin Gwauron Zabi Daga Naira 170 Zuwa Naira 700

Duk hakurin da za a cewa mutum yayi tabbas ba zai iya hakurin cigaba da zama da yunwa ba. Babu shakka garin rogo da kanzo sune abinci mafi sauki da talakan Nigeria zai iya fafutuka ya samu domin tsira da rayuwarsa.

Majiyarmu ta samu daga shafin dokin karfe ya ruwaito,Sai dai wani abun tada hankali shi ne yadda wani rahoto ya gano yanzu haka shi kan sa kanzo yayi tashin gwauron zabi wanda hakan ke nuna shima zai gagari talaka.

A baya ana sayar da kwanon kanzo Naira 150 ko N170 amma a yanzu ya haura N700 duk kwano daya sannan ma dai mutum yayi odarsa tunda wuri idan yana so

Muna rokon Allah ya kawowa talakan Nigeria sauyi mai kyau mai inganci wanda zai sanya ya samu saukin rayuwa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button