Hausa Musics

VIDEO : Ado Gwanja ~ Yan Mata “Official Video”

 

Wannan bidiyo wajen daukar shine ado gwanja ya fitar da wasu hotuna wanda ya sa caccaka ga mutane wanda mutane da dama sunka soke shi.
Domin kuwa a salon wannan waka ya nuna masu wakokin turanci ke wannan amma sai yau gashi a cikin yan nanaye wanda kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon waka.
A cikin wannan link na download din wannan waka dai idan mutum ya latsa webM ko Mp4 mai bi nasa shine kawai zai iya saukar da wannan wakar.

 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button