Labarai

CORONA: Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Bude Makarantu

A yau Alhamis gwamnatin tarayya ta amince a bude makarantu. Inda tuni jijohin Lagos, Ondo, Kogi da sauransu suka soma shirin bude makarantu a cikin wannan wata.

Haka kuma gwmnatin ta amince a bude sansanonin horas da yi wa ƙasa hidima (NYSC). Ta kuma sassauta dokar hana zirga zirga zuwa karfe 12am – 4am. Tare da amincewa a dawo da zirga zirga ta sufurin jiragen sama

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button