Addini
Bidiyo : Sheikh Yusuf Asadus sunnah Yayiwa Gwamnatin Kaduna Raddi Akan Hukuncin Fyade Da Ta Da Yanke
Alhamdulillahi a yau ne Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi a yau akan hukuncin fyade da gwamnatin Kaduna ta yanke na dadaƙa mutum kuma da hukuncin kisa…
Shine a matsayinsu na malamai sunka sun fadi abinda ya dace da kuma al’umma su sheda cewa sun yi abinda ya dace a matsayin su na malamai.
Wanda gaskiya yayi bayyani mai kyau da hujja da ayoyin Allah da hadisai.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com