Wednesday, 16 September 2020
Bidiyo : Zafaffan Sako zuwa Ga Matasa Akan Iskanci Da akeyi (Wallahi Muji Tsoron Allah)~ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home Bidiyo : Zafaffan Sako zuwa Ga Matasa Akan Iskanci Da akeyi (Wallahi Muji Tsoron Allah)~ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media


Malam Sheikh aminu Ibrahim daurawa yayi wannan nasiha ce zuwa ga matasansu wanda yana da kyau duk matashin arewacin nigeriya da ya saurara domin sanin inda anka kwana.

Wanda cewa fa yana da kyau kowane matashi yayi amfani da wannan shawarwari da shehin malami ya bayar domin tsira daga halin da ake ciki a halin yanzu.

Ga bidiyon nan kasa domin kallo kuma ku saurara da kyau.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: