Wednesday, 16 September 2020
[Bidiyo] Nasiha Zuga Masu Kona Kudi Dayagawa ~ Sheikh Yusuf Asadus sunnah

Home [Bidiyo] Nasiha Zuga Masu Kona Kudi Dayagawa ~ Sheikh Yusuf Asadus sunnah
Ku Tura A Social Media

Malam Sheikh Yusuf musa asadus sunnah shima yayi tashi nasiha kan al'ummarmu kuma yan arewarmu matsa da ke yi a halink yanzu wanda wannan dabi'a ta alumazzanci ne.

Da nuna korewar ni'ima da Allah yayiwa mutum wanda yasan cewa Allah yana iya jarabtashi da rashin ko kobo balantan tana sisi.

Ga bidiyon nan kasa.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: