Naziru m ahmad wanda anka fi sani da sarkin waka ya wallafa wani bidiyo mai daukar mintin ukku a shafinsa na Instagram wanda yake nuna irin kaddarorinsa.
Wanda zaku ga irin yadda ya nunawa mutane kaya masu tsada, wanda a sanin kowa ne mawaki ne mai arzikin kudi wanda yana da gida wanda a tunanin abinda ake gani a zahiri kaf Kannywood babu mai irin gidansa da motocinsa.Shine wasu sun yaba masa wasu kuma sun yi masa magana wanda babu dadi a cikinta sosai.
Wannan shine bidiyon zaku iya kallo daga shafinsa kai tsaye.
View this post on Instagram
Hausaloaded sun dan kawo muku kadan daga cikin wadannan nayi masa martani domin kara karanta martanin mutane zaku iya shiga a shafinsa.