Addini

Bidiyo : Jawabi akan jita Jita da aketa yayatawa a social media cewa Hukuman DSS Sun Gaiyyaceni ~ Daga Sheikh Yusuf Asadus sunnah

A cikin wannan bidiyo sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi jawabi cikakke wanda zai kwantar wa da Musulmi hankali kan jita jita da ake yadawa ba na cewa hukumar farfaron kaya wato “Dss” sun gayyace shi.

A cikin wannan bidiyo zaku shin gaskiya ne ko karya?

Shin da wane dalili za’a gayyace da ya aikata?

Sa’a nan a ina anka kwana akan wannan al’amari?

Amsoshin mai karantawa duk suna a cikin wannan bidiyo da zaku kalla.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?