Labarai

Da mun so Da mun yi amfani da jami’an tsaro wajen Murkushe ‘yan Adawa~ Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa da sun so da sun yi amfani da jami’an tsaro  a jihohin da suka fadi zabe sun murkushe ‘yan Adawa.

Saidai yace saboda bin doka da kuma kasar ce a gabansu shiyasa ba su yi hakan ba.

Shugaban ya bayyana hakane a lokacin ganawar da yayi da gwamnonin Arewa Maso gabas,kamar yanda Hutudole ya fahimta a jiya a fadarsa. Ganawar ta kuma samu halartar shuwagabannin tsaro.

A ganawar shugaban ya bayyana cewa sun samu matsalar kudi/da kayan aiki, kamar yanda hutudole ya fahimta hakanan kuma yace annobar cutar Coronavirus/COVID-19 ta kawo musu cikas wajan cimma manufofin gwamnatinsu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button