Labarai

Bidiyo : Kalli Tallar Fim Din Madigo Na Farko Da Ankayi Nigeria Mai Suna “IFE”

Fim din me suna Ife an tallatashi ne a shafin YouTube inda wadda ta yishi, Pamela Adie ta kasance tana fafutukar ganin cewa ‘yan Madigo da Luwadi sun samu ‘yanci a Najeriya.

Saidai Fim din da wuya hukumar tace fina-finan Najeriya ta amince a fitar dashi. Dalilin hakane Pamela tace zata sakeshi a yanar gizo ta yanda kowa da kowa daga kowane sashe na Duniya zai iya kallo.
Fim din dai shime na farko da aka yi irinshi a Najeriya. A baya kasar Kenya ta hana fitar da fim irinshi da aka yi na farko a kasar.
Ga Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button