Tuesday, 28 July 2020
Wata Sabuwa !An Maka Maryam Yahaya Kotu Kan saurayin Da Ya sha Fiya Fiya Akan Ta!!!

Home Wata Sabuwa !An Maka Maryam Yahaya Kotu Kan saurayin Da Ya sha Fiya Fiya Akan Ta!!!
Ku Tura A Social Media

A yau ne shafin Hausaloaded ya samu wani labari game da matashin saurayin da ya sha fiya fiya akan jaruma maryam yahya.
Labarin da yayi yawo a yanar gizo sosai shine a yau munka samu wani labari daga facebook wanda ya wallafa shi yayi zama jarumi a  masana'atar Kannywood wato Aliyu A Gora II.

Ga abinda yake cewa

"An maka Maryam Yahaya Kotu, bisa zargin ta da nuna halin ko-in-kula a kan matashin da ya so kashe kan sa a kan ta."
Ta da nuna takarda shida shigar da wannan kara da akankayi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: