Hausa Musics

VIDEO : Garzali Miko Ft Momee Gombe ~ ‘Bazanci Amana Ba’ Official Video

Wannan wani sabon bidiyo ne da matashin mawaki Garzali Miko yayi wanda ya samu haskaka yarinyar nan mai     momee Gombe da sabuwa waka mai suna ‘Bazanci Amana ba’
Wanda mun kawo muku zaku iya kallon wakar kai tsaye daga Shafin Youtube channel din mawakin,sa’a nan zaku iya Download zuwa wayoyinku.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button