Thursday, 30 July 2020
Maryam Booth Tayi martani mai zafi kan Wanda Yace Mata ' Irin wannan plasta Aljana Bakiyi kyau Ba'

Home Maryam Booth Tayi martani mai zafi kan Wanda Yace Mata ' Irin wannan plasta Aljana Bakiyi kyau Ba'
Ku Tura A Social Media


A cikin yan kwana nakin nan ne jaruma maryam booth ta yasa wasu Hotunan masu matukar hankali.

Sai dai duk yadda kake sai wani ya kusheka, shine tace masa :-

"Irin wannan plasta kamar Aljana wlh bakiyi kyau ba"..

Shine ita kuma tayi masa martani mai zafi dai dai da Shi,ga abinda take cewa

"Amma dan kunne daya zai iya saye gidanku"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: