Labarai

Majalisar Dattawa ta nemi shugabbanin tsaro da suyi murabus

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Sanatocin sun nemi shugabannin ma’aikata da shugabbanin hukumomin tsaro Wanda wa’adin Aikinsu ya ‘kare da suyi murabus !

‘kudurin na majalisar  ya  biyo bayan wani ‘kuduri da  ‘Dan majalisa Ali Ndume, dan majalisar dattijai mai wakiltar Borno ta kudu da

Sun nemi Gabriel Olonisakin, shugaban ma’aikatan tsaro Tukur Buratai shugaban rundunar sojin sama Sadique Abubakar, shugaban ma’aikatan jirgin sama; da Ibok-Ete Ekwe Ibas, shugaban sojojin ruwa da suyi ritaya saboda wa’adinsu ya ‘kare

Duk da kiraye kirayen da akeyiwa Shugaba Muhammadu Buhari Amma ya  rike su a ofis duk da wa’adin aikinsu ya  ‘kare a cewar majalisa Dattijai

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button