Addini

ABIN ALFAHRI: Dan Nijeriya Ya Kafa Tarihi A Fannin Musulunci A Kasar Masar

Gwani Jamilu Alhasan dan Nijeriya haifaffen jihar Kano mazaunin kasar Masar (Egypt) Malamin Tafsirin Alqur’ani ya kafa tarihi, domin ya samu nasarar hada ruwayoyin Qur’ani guda goma tare da samun Ijazozin su gaba daya.

Wanda ya hada tun daga kansa har zuwa Annabi Muhammad SWA, wanda ba kowane Malami ne yake yin nasarar hada ijazozin ba.

Allah ya sa abinda ya yi ya amfani al’ummar mu kuma Allah ya sa Alqur’ani ya cece mu ranar kiyama. Shafin rariya ya kawo wannan labari.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button