Monday, 29 June 2020
Yanzu-Yanzu : Shugaba Buhari Ya Saki Zirga Zirgar Jahohi A fadin Kasar nan

Home Yanzu-Yanzu : Shugaba Buhari Ya Saki Zirga Zirgar Jahohi A fadin Kasar nan
Ku Tura A Social Media


A yau ne ankayi zaman akan masu baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari bakan wannan annobar korona bariyos.

Irin yadda anka samu rashin mutuwa akan wannan cutar numfashi wato Covid 19.

Wanda shine Zirga Zirga jahohi da za'a ci daga ranar laraba 1 ga watan Yulin wannan shekara.


Bugu da kari wannan zirga zirga tana da wa'adi zata fara ne daga karfe 4:00am na asuba zuwa karfe 10:00pm na dare.Share this


Author: verified_user

0 Comments: