Labarai
YANZU-YANZU: Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Komawa Makaranta
Saidai Shugaba Buhari ya rattaba hannun ne kan iya daliban da za su rubuta jarabawar karshe, wadanda suka hada da na
aji shida na firamare (Primary 6), JSS3 da kuma masu zana kandi (SSS3).
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com