Labarai

Sautin Murya : Yanzu Wani Dan Majalisa Yatona Asirin Kashe Mutane 80 A katsina Jiya Da Rana

Wannan wani murya sauti ne da tashar Youtube mai suna Brother tv na Wallafa a yayin da Hausaloased nayi kokarin ka kawo muku hirar da ankayi da dan majalisar jaha na sabuwa local Government inda ya bayyanawa manema labarai irin yadda Anka yi sakaci wannan abu ya faru.
Wanda babu abinda zamucewa sai innah lillahi wa’innah Alaihi Raju’un saboda dole bayyaninsa ya girgizaka Wallahi.
Ga sautin Murya nan cikin gidan faifan bidiyo.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button