Hausa Musics

MUSIC: Garzali Miko ~ Mizanin So

Wannan wata sabuwa waka ce ta Garzali Miko mai suna “Mizanin so” wanda idan kai bahaushe ne ba’a maganar a tsaya ayi maka dogon bayyani kana mizani ko so.
Wanda garzali miko yayi matukar suna da sunan “So Na Amana” a yau ma shine yazo muku da sabuwa waka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button