Addini

Bidiyo : Kalli Bidiyo Wuya Tayi Wuya ! karon Farko An Kure Malam Ya sha Ruwa Da Hagu

Wannan wani bidiyo ne wanda matashin malamin nan marar tsoro yayi magana akan mukabala da ankayi da Sheikh Yusuf Musa Asadus Sunnah da Munir Huzah
An kayi wannan munazarah akan yiyuwar ganin Annabi A farke.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button