Saturday, 27 June 2020
An Daura Auren Dan Marigayi Sheikh Ja'afar Kano Salim Ja'afar Mahmud (Hotuna)

Home An Daura Auren Dan Marigayi Sheikh Ja'afar Kano Salim Ja'afar Mahmud (Hotuna)
Ku Tura A Social Media

 Babban dan Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, Salim Ja’afar Mahmud Adam ya yi aure.

An daura auren yau  a Abuja karfe 10 na safe .
Wanda ya daura Auren Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau da Sheikh Dr kabiru Haruna Gombe .

Wanda ya karbi Auren a Madadin Ango Shine Dr Bashir Aliyu Umar Babban limami a Masallacin Alfurqan dake Unguwar Nasarawa a garin kano . An samu halartar jama’a daga sassa daban daban daga Nigeria . Duk da an takaita taron saboda yanayin da ake ciki na covid 19 . Allah ya basu zaman lafiya .
Share this


Author: verified_user

0 Comments: