Kannywood

Ali Nuhu Yana Yiwa Daukacin Al’umma Sakon Godiya Akan Ta’aziyar Mahaifinsa

A yau ne jarumi Ali Nuhu yayi magana ga daukacin al’umma da sunka yi masa ta’aziyar mutuwar mahaifinsa mr nuhu poloma

Ga abinda ya wallafa a shafinsa

Ni da yan’uwana muna mika sakon godiya ga dukkan wadanda suka yi Mana ta’aziyyar mahaifinmu da ya rasu.Mungode Allah ya saka da alheri. Na gode da soyayya da kaunar da na samu daga gareku gaba daya, Allah ya bar zumunci”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button