Tuesday, 30 June 2020
Alhamdulillahi : Allah Ya Albarkaci Sarkin Waka Da Ɗiya Mace Diya

Home Alhamdulillahi : Allah Ya Albarkaci Sarkin Waka Da Ɗiya Mace Diya
Ku Tura A Social Media


Alhamdulillahi a yau ne Allah ya albarkaci nazir m ahmad sarkin waka da diya mace wanda yake nuna farin ciki sa a shafinsa na instagram wanda kuma ya samu dinbin masoyansa na taya shi murna.

Wanda a madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na tayi Sarkin waka murna samun wannan ni'ima daga Allah, Allah ya raya a  bisa sunnah amen.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: