Friday, 22 May 2020
Yanzu Yanzu : Jami'an Dss Sunyi Awon Gaba da Sheikh Bello Yabo Sokoto

Home Yanzu Yanzu : Jami'an Dss Sunyi Awon Gaba da Sheikh Bello Yabo Sokoto
Ku Tura A Social Media


A yau ne muke gani a kafafen sada zumunta ana cewa tabbas anyi awon gaba da shehin malami Sheikh Bello Yabo Sokoto.

Sai kwatsa shafin Hausaloaded ya samu labari dana wani ustaz mai suna Abdulbasir unguwar maikawo yayi rubutu kamar haka

"Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!!

Jami'an tsaro sun yi awon gaba da Sheikh Bello Yabo, da yammacin yau, kuma muna zaton Kaduna za su je da shi.

Allah ya tarwatsa kaidin masu kaidi, ya ruguza aniyarsu.

Abdurrahman Abubakar Sada"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: