Labarai

Yanzu Yanzu : An Saki Sheikh Bello Ya Dawo Gida

Alhamdulillahi a yanzu munka samu tabbacin daga majiya mai karfi wanda sheikh Bello yabo Sokoto ya dawo gida inda iyalansa kuma yayi bayyanin kama shi.

CEO Hausaloaded da madadins munji dadi dawowarsa Alhmdllh.

Wanda zamu kawo muku cikakken bayyani nan gaba kadan.

Wannan shine shafin Dansa Ahmed Bello Yabo

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button